*KO KUN SAN HALIN DA MAKWABTANKU KE CIKI A WANNAN RANA KUWA ?

*KO KUN SAN HALIN DA MAKWABTANKU KE CIKI A WANNAN RANA KUWA ?* 

Yau dai kowa yasan yadda aka kwana aka tashi da ruwa akwai Wadanda suke kusa daku Bazasu iya tambayarku ba Har yanzu Basu karya ba suda iyalansu, sannan gana na rana da abincin dare Shima,  Dan Allah jamma'ah kutaimaka wa nakusa daku a wannan yanayi da ake ciki na marka marka akwai yara kanana da masu marayu da tsofaffi da zawarawa 😭😭😭

 Usman A Shafi'u

Comments