Posts

what is human resources department

  What is Human Resource Management? - HRM Definitions - Functions - Objectives - Evolution of HRM from Personnel Management Human Resource Management is the process of recruiting, selecting, inducting employees, providing orientation, imparting training and development, appraising the performance of employees, deciding compensation and providing benefits, motivating employees, maintaining proper relations with employees and their trade unions, ensuring employees safety, welfare and healthy measures in compliance with labour laws of the land and finally following the Orders / Judgements of the concern High Court and Supreme Court, if any. Human Resource Management deals with the management functions like planning, organizing, directing and controlling It deals with procurement of human resource , training & development and maintenance of human resource. It helps to achieve individual, organizational and social objectives Human Resource Management is a multidisciplinary subject...

RANAR ALHAMIS NE AKE WANNA AIKI MAI DIMBIN SIRRI

  In dai kana da wata muhimmiyar bukata da kake so Allah ya biya ma ita. In kana da wani buri mai muhimmanci da ka ke so Allah ya cika ma shi. In kana da wata damuwa da kake so Allah ya yaye maka ita. To ga sallar da ake kira; KIBIYAR BIYAN BUKATA CIKIN GAGGAWA! A cikin yinin Alhamis ake yin sallar, (amma ba takamemen lokaci, wato a kowane lokaci a ranar alhamis din Sallah ce za a yi Raka'a 4 kamar haka:- Raka'ar Farko: Fatiha 1, sai Qulhuwa 11. Raka'a ta Biyu: Fatiha 1, Qulhuwa 21. Sai a Sallame, sai a ci gaba;- Raka'a ta Uku: Fatiha 1, Qulhuwa 31. Raka'a ta Hudu: Fatiha 1, Qulhuwa 41. Idan an Sallame, sai a karanta Qulhuwa 51 a zaune, sannan a yi Salatin Annabi (S) shi ma 51. Sai a yi Sujjada, a cikin Sujjadar sai a ce; YAA ALLAHU" sau 100. Sai a roki Allah Ta'ala duk bukatar da ake so (a cikin Sujjadar). Manzon Allah (S) ya ce; Wanda duk ya yi wannan Sallah, ya yi wadannan wuridodi, to da zai roki Allah a kawar (masa) da dutse, da za a kawar da shi. Da z...

Daga Nana Aisha Uwar mu'minai tace::

1. Daga Nana Aisha Uwar Mu'minai (رضي الله عنها), ta ce: "Manzon Allah ﷺ ya Kasance idan ya ga abinda ransa yake so sai ya ce: *Alhamdulillahi-llazee bini'matihi tatimmu-ssalihaat,* idan kuma ya ga abinda ransa ba ya so, sai ya ce: *Alhamdulillahi Ala Kulli Haal."* _Ibn Mājah_. 2. Manzon Allah ﷺ ya ce: *" Duk bawan da yake karanta wannan addua safe da yammaci, kullun, sau uku, babu wani abu da zai cutar da shi, adduar ita ce : (( Bismillahillazee La ya dhurru maa ismihee shaiun fil ardhi wa la fissama'i wa huwassamiul Aleem. )) Abu dawud da Tirmizi. 3.Manzon Allah ﷺ ya ce: *"Idan kuka ji carar zakara toh ku roƙi Allah daga cikin falalarsa* (sai ku ce: *ALLAHUMMA INNEE AS'ALUKA MIN FADLIKA); domin Mala'ika ya gani, idan kuma kuka ji kukan jaki toh ku nemi tsarin Allah daga Sheɗan;* (sai ku ce: *A'UZU BILLAHI MINASSHAITHAANI - RRAJEEM) domin lallai sheɗani ya gani."* _Imamul Bukhari da Muslim_

*KO KUN SAN HALIN DA MAKWABTANKU KE CIKI A WANNAN RANA KUWA ?

*KO KUN SAN HALIN DA MAKWABTANKU KE CIKI A WANNAN RANA KUWA ?*  Yau dai kowa yasan yadda aka kwana aka tashi da ruwa akwai Wadanda suke kusa daku Bazasu iya tambayarku ba Har yanzu Basu karya ba suda iyalansu, sannan gana na rana da abincin dare Shima,  Dan Allah jamma'ah kutaimaka wa nakusa daku a wannan yanayi da ake ciki na marka marka akwai yara kanana da masu marayu da tsofaffi da zawarawa 😭😭😭  Usman A Shafi'u

Wata sabuwar dama da zata amfane ka da yardar Allah

Wannan wata Sabuwar damace da zata amfane mu da yardar Allah Shima tsarinsa kamar na JAALIFESTYLE yake Saidai kuma shi ya banbanta dashi sosai gaskiya. Saboda shi kyauta akeyin register sannan kuma shi already sun kammala dukkan abinda ya kamata suyi na tsara platform ɗin su. Sama da watanni shida baya sukayi test na platform ɗin su domin su su tabbatar da ingancin platform ɗin su Shima yana da tsarin Future share, da sauran makamantan tsarukan nasu kyau da inganci. Abinda ya kamata muyi shine mu hanzarta muyi register dasu kafin suyi launching ɗin platform afara program. Kada ku manta shi wannan tsarin kyautane Kyauta ne Kyauta ne Kyauta ne A October zasuyi Launching Ga link nan a ƙasa https://5billionsales.com/affiliate/usman3142 Sannan kuma akwai Telegram group da muka buɗe domin cigaba da ƙara wayarwa da mutane mu kai akan wannan babban Al'amari Ga link ɗin shima a ƙasa https://t.me/joinchat/k6cZu7mFlQ9iMzU0 Ku daure kuyi register ba asan inda za a dace ba. Alla...

U.A.S Textile. Dealer in all kind of Textile material such as: shadda.lace atamfa.yard e.t.c

Image